EFCC
A sakamakon binciken da ake yi a NSIPA, an ci karo da wasu biliyoyi masu yawan gaske. Hukumar EFCC ta gano biliyoyin kudin gwamnati da aka boye a asusun jama’a
Tun ana bin Hajiya Sadiya Umar Farouq da lalama a EFCC, abin na neman ya gagara. Sadiya Umar Farouq ta fusata EFCC, watakila a kudunduno tsohuwar Ministar jin-kai.
Sadiya Farouq, Tsohuwar ministan jin-kai, cigaban matasa ta ki amsa gayyatar da Hukumar yaki da rashawa EFCC ta yi mata kan zargin almundahanar naira biliyan 37.
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) ta gayyaci tdohuwar ministar tsohon Shugaba Muhammadu Buhari, kan badakalar N37bn.
Tsohuwar ministar ayyukan jin kai Sadiya Umar-Farouk ta nesanta kanta daga zargin badakalar naira biliyan 37, ta ce ita sam ba ta taba sanin wani James Okwete ba.
Hukumar EFCC ta damke James Okwete, a ci gaba da binciken badakalar naira biliyan 37 a ma’aikatar jin kai. Ana hasashen hukumar za ta iya kama minsita Sadiya Farouk.
Bayan fitowarsa daga gidan kurkurku, Godwin Emefiele ya musanya zargin da ake yi masa na tafka barna a lokacin da yake rike da bankin CBN, ya ce sharri ne,
Binciken EFCC mai yaki da rashin gaskiya zai iya jefa Sadiya Umar-Farouk a matsala domini ta ce Minista a lokacin . Sadiya Umar-Farouk ta wawuri N37bn a shekaru 4.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), reshen jihar Zamfara ta bukaci hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ta ba Gwamna Dauda Lawal hakuri.
EFCC
Samu kari