EFCC
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya sanar da gwamnatin Tinubu cewa a shirye yake ya bayar da shaida kan Olu Agunloye wanda ake nema ido rufe kan zamba.
Hukumar EFCC ta ce ta baza komar kama Olu Agunloye, tsohon ministan makamashi da karafa karkashin gwamnatin Obasanjo kan zargin badakalar $6bn...
Hukumar EFCC ta gurfanar da wasu ma'aurata, Aisha Malkohi da mijinta, Abubakar Mahmoud kan zargin badakalar makudan kudade har miliyan 410 a Kano.
Hukumar Gidajen Yari (NCS) ta yi martani kan jita-jitar cewa an yi yunkurin yin garkuwa da Emefiele karfi da yaji a gidan yarin Kuje da ke birnin Abuja.
Hukumar Tsaro ta Farin Kaya, DSS ta karyata jita-jitar cewa daraktan hukumar, Yusuf Bichi km zargin handame kudaden ma'aikatan hukumar na rage radadi.
Majalisar dattawa ta ce bincikenta ya nuna mata an karkatar da kudin tallafin da bankin CBN ya ba kamfanoni. Biliyoyin da CBN ya ba kamfanonin mai sun bi iska.
Sanata Musiliu Obanikoro ya ce sun damkawa Ayo Fayose Naira Biliyan 1.2 daf da zaben Ekiti. Ranar 27 ga watan Fubrairu za a cigaba da sauraron karar a kotu.
Tsohon shugaban hukumar NIRSAL ya na hannun jami’an tsaro. Ana zargin ya tsere da motocin ofis 32 bayan Shugaba Muhammadu Buhari ya kore shi daga aiki.
An garkame wani fasto dan Najeriya mazaunin Burtaniya, Paul-Kayode Simon Joash, bisa zarginsa da aika laifin damfarar mutane uku Naira miliyan 305.
EFCC
Samu kari