Donald Trump
Kasar Iran ta sanar da cewa jirgin ta dauke da man fetur ya wuce ta kusa da tekun Oman inda gwamnatin Donald Trump ta jibge sojoji domin hanata sakat.
A yayin da ake sa ran ci gaba da zaman sulhu tsakanin Amurka da Iran a Pakistan, shugaba Donald Trump ya yi barazana a kan kawo ƙarshen yaƙin Gabas ta Tsakiya.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi ikirarin cewa kasarsa da Iran na iya rattaba hannu kan yarjejeniya a zaman sulhu na biyu a a Pakistan.
A labarin nan, za a ji cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta fara jan kafa kan halartar zaman sulhu da Amurka a Pakistan duk da Donald Trump ya tura tawaga.
A labarin nan, za a ji babban jami’in sojin Iran, Brigediya Janar Seyed Majid Mousavi ya ce sun yi amfani da tsagaita wuta wajen gyara makaman yaƙin da suka lalace.
Yayin da ake ci gaba da yaki a Gabas ta Tsakiya, jami’i a gwamnatin ‘yan Houthis ya yi barazanar rufe mashigar Bab al-Mandeb kan manufofin Donald Trump.
A kokarin shawo kan Iran ta sake komawa teburin tattaunawa, Amurka ta mika sabon tayi mai kunshi da sharuddan samar da zaman lafiya ga kasar Musulunci.
Gwamnatin Iran ta gaji da kwan gaba-kwan baya kan batun zaman sulhu da Amirka, ta bayyana cewa ba za ta amince da zagaye na biyu ba sai an yi tsari.
Dakarun IRGC na Iran sun kai hari kan jiragen ruwa a mashigar Hormuz a yau Asabar, 18 ga Afrilu, 2026, bayan sake rufe mashigar sakamakon takun saƙa da Amurka.
Donald Trump
Samu kari