Donald Trump
Gwamnatin Musulunci ta Iran ta musanta kalaman shugaban Amurka Donald Trump,ta ce babu kasar da za ta yarda ta kwashe gaba daya sinadarin Uranium dinta.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa Iran ta yarda za ta birne burinta na kera makamin nukiliya ba tare da wani sharadi na sakin kadarorinta ba.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa kasarsa ta taimakawa Iran wajen kakkabe suk wata matsala a mashigar ruwa ta Hormuz, ya yi fatali da bukatar NATO.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta sake jaddada matsayarta a kan batun kawo ƙarshen yaƙin Gabas ta Tsakiya yayin da ake sa ran sulhu da Amurka.
A labarin nan, za a ji cewa akwai yiwuwar yaƙin da Amurka da Isra'ila suka jawo a Gabas ta Tsakiya zai iya zuwa ƙarshe nanda wani ƙanƙanin lokaci.
A labarin nan, za a ji cewa dakarun IDF na Isra'ila sun ci gaba da farmaki zuwa kasar Lebanon duk da Amurka ta sanar da cewa ana cimma tsagaita wuta a yankin.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa Iran ta sauka daga matsayarta, ta yarda ba za ta kera makamin nukiliya ba, ya ce za a koma tattaunawa.
Ministan tsaron Amurka, Pete Hegseth ya yi ikirarin vewa hare-haren Amurka sun raunata jagoran addinin Iran, Mojtaba Khamenei kuma suna zargin ya nakasa.
Gwamnatin Amurka ta bayyana cewa dakarunta sun shirya tsaf domin ci gaba da kai farmaki kasar Musulunci ta Iran idan har hanyar diflomasiyya ba ta cimma nasara ba.
Donald Trump
Samu kari