Jam'iyyar APC
Tsohon gwamnan Jihar Legas, Bola Tinubu ya yi fashin baki dangane da maganarsa sa aka sauya wacce ya ce a shirye ya ke da ya yi komai don burinsa na hawa kujera
Gwamnonin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) sun bayyana goyon bayansu tare da amincewarsu da sabuwar ranar da aka zaben shugabannin jam'iyyar na kasa.
Shugaba Muhammadu Buhari yanzu haka ya shiga ganawar gaggawa da gwamnonin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a dakin taron fadar Shugaban kasa Aso Villa.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan ya yi watsi da fargabar da ake yi na cewa Najeriya za ta rabu bayan babban zaben shekarar 2023, rahoton
Rikicin siyasa da ya ki ci ya ki cinye wa a majalisar dokokin jihar Ebonyi ya dauki wani sabon salo a zaman mambobin majalisa na Litinin 21 ga watan Fabrairu
Femi Fani-Kayode, tsohon ministan sufurin jiragen sama ya ce wasu 'yan siyasa suna kokarin ganin su tarwatsa jam'iyyun PDP da APC, za su kafa wata kafin 2023.
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta zabi ranar da take gani ta dace da gudanar da babban taronta na kasa awanni kaɗak bayan sanar da ɗage shi a yau Litinin.
Gwamnan jihar Kano dake arew amaso yammacin Najeriya, Dakta Abdullahi Ganduje, yace lokaci ya yi da mutanen arewa za su biya alkairin da Bola Tinubu ya musu.
Tsohon mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar Kwara, Rt. Hon. Abubakar Shuka Baba, da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar APC a karamar hukumar Kaima ta jihar.
Jam'iyyar APC
Samu kari