Jam'iyyar APC
Hadimin Sanata Kabiru Marafa, Bello Bakyasuwa, ya koka kan farmakin da 'yan bangan siyasan Gwamna Bello Matawalle na Zamfara suka kai masa a kotu da ke Gusau.
Kungiyar hadin kan al’ummar musulmi, UMUL ta bukaci dan kabilar Ibo ya tsaya takarar shugaban kasa idan 2023 ta zo, The Sun ta ruwaito. Kungiyar ta musulmai ta
FCT, Abuja - Da alamun taron gangamin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) da aka shirya yi ranar 26 ga Febrairu, 2022, ba zai yiwu ba, rahoton Thisday.
Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar APC a 2023, Dr Ibrahim Bello Dauda, ya koka kan rashin kwazon da APC ta yi a zaben kananan hukumomi da aka yi a
Wasu dandazon mutane sun sake ficewa daga jam'iyyar All Progressives Congress, APC a jihar Niger sun koma PDP cikinsu har da Gwamna Abubakar Sani Bello. Kanin B
Sanatan Kano ta tsakiya kuma jagoran tagiyar G7 a jahar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau. yace uwar jam'iyya ta nuna rashin adalci kuma ba suji dadin haka ba.
An samu gagarumin murna da shagali a kotun daukaka kara da ke reshen Abuja yayin da kotun ta karba daukaka karar tsagin Gwamna Abdullahi Ganduje na jam'iyyar.
Gwamna Yahaya Bello na jahar Kogi ya roku mambobin kwamitin zartarwa na APC a jiharsa su nuna masa goyon baya tun a gida domin samun nasara a babban zaben 2023.
Bangaren jam'iyyar APC a jihar Kano dake goyon bayan tsohon gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya ce zai ɗaukaka kara game da hukuncin Kotun ɗaukaka kara.
Jam'iyyar APC
Samu kari