Daurin Aure
Wani dan arewa ya bayyana bukatar aure, zai ba da sadakin Naira miliyan daya da kuma karin N200,000 don rage mata radadin hana ta yin wasu bukukuwan bidi'a.
Kotun Najeriya ta soke wata doka da ke aiki a rundunar 'yan sanda, waccce ke cewa babu wata jami'a da a aka amince ta yi ciki ba tare da aure ba saboda dalilai.
‘Dan kasar Chinan nan da ke zargi da kisan budurwarsa, Ummulkusum Buhari (Ummita), Frank Geng Quanrong, ya shaida wa kotu ya kashe wa marigayiyar kimanin N60m.
Legit ta gudanar da bincike kan labarin tiktok da yake cewa wani dalibin jami'arGhana ya auri wata mata nakasasshiya inda mutane suka yabesa sosai a soshiyal.
Wani sabon salo da wata kyakkyawar Amarya ta bullo da shi ranar shagalin daura mata aure ya ja hankalin mutane da dama a kafafen sada zumunta na zamani TikTok.
Alkawarin masoya ya cika. Ranar da ake a dade ana jira Allahnya kawo ta. An Daura auren Mai Martaba Alhaji Aminu Bayero da masoyiyarsa Hauwa Adamu Abdullahi.
Wani fitaccen boka da ake yi wa lakabi da Ejiogbe a garin Ikere-Ekiti a Jihar Ekiti ya mutu a ranar Litinin da ta gabata lokacin yana fasikanci da matar malami.
Wata matar aure ta bayyana yadda rayuwar gidan miji ya sauya rayuwarta, ya maida ita cikakkiyar mata mai iko da duk abin da take bukata a rayuwar duniyar nan.
Bisa al'ada an saba ganin amarya da ango suna rawa a ranar aurensu don murna. Sai dai wannan angon bai tsaya ga rawa ba kawai ya yi yunkurin daukar amaryarsa.
Daurin Aure
Samu kari