Daurin Aure
Wani dan Naajeriya ya cika jaka da 'yan N5 da N10, inda ya dinga manna wa amarya da ango a lokacin da ake ci gaba da shagalin bikin wani yankin kasar nan ta mu.
Justin Trudeau, Farai Ministan Canada ya rabu da matarsa, Sophie, bayan sun shafe shekaru 18 suna zaman aure. Trudeau ya sanar da hakan a shafinsa na Instagram.
Wani bidiyo ya nuno wasu abokan ango suna nishadantar da mahalarta bikin abokinsu, sun duba ko bakinsa na wari kafin ya sumbaci amaryar. Jama’a sun yi martani.
Wata amarya da ake dab da ɗaura aurenta a Afirka ta kudu, Jennine Naidoo ta sha mamaki sa'ilin da aka mata fashin rigar aure a kan titin daya shahara da cunkoso
Wata kyakkyawar budurwa yar Najeriya ta bayyana burinta na son zama uwa ba aure. A cewarta, ba za ta iya bin umurnin kowani namiji ba kuma ta fadi dalilinta.
Wata kyakkyawar baturiya mai shekara 38 a duniya ta bayyana cewa tana neman saurayin da zai so ta wanda za su yi aure domin zaman kadacin da take yi ya dame ta.
Wata amarya ta kawo cikas ana saura sati ɗaya a ɗaura mata aure da angonta saboda baya da kuɗin da zai ɗauki nauyin shagulgulan da za a yi a bikin aurensu.
An dauki bidiyon wani yanayi mai ban sha’awa na wata amarya da ke wasa da angonta inda suka ja hankalin mutane da dama. Ya nuna tsantsar shakuwa a tsakaninsu.
Ƴan bindiga sun tarwatsa wani taron biki a jihar Neja lokacin da suka yi ƙoƙarin sace amarya da ƙawayenta ana kan hanyar kai ta zuwa gidan mijinta na aure.
Daurin Aure
Samu kari