Daurin Aure
An ɗage gudanar da wani daurin aure bayan an gano cewa amarya ta dauki juna biyun wani daban ba na ango ba. Yan soshiyal midiya sun yi zazzafan martani.
Wata mace yar kimanin shekara 31 daga ƙasar Amurka ta cire kunya ta bayyana sha'awarta na neman saurayin da zasu yi aure, ta ce tana sok mijin ya zama ɗan ƙasa 2.
Wani ango ya ce ya fasa auren amaryarsa bayan an kammala komai ana jiran zuwan rana. Uwar amaryar ta sume nan take inda aka kwashe ta zuwa asibiti.
An shiga rudani a kauyen Akeddei da ke jihar Bayelsa bayan yarinya 'yar shekara hudu ta auri dattijo mai shekaru 54, ta bayyana dalilin auren dattijon.
A ranar Asabar, 23 ga watan Disamba ne jama'a suka shaida daurin aure tsakanin Mustapha Sani Abacha da kyakkyawar amaryarsa, Safa Tijjani Saleh Geidam.
A ranar Asabar, 23 ga watan Disamba ne aka daura auren Mustapha Sani Abacha, dan tsohon shugaban kasa Sani Abacha da amaryarsa, Safa Tijjani Saleh Geidam.
Yan Najeriya da dama sun nuna alhininsu kan mutuwar wani soja da ya hadu da ajalinsa a hanyarsa ta zuwa daurin aurensa da za a yi a ranar Asabar.
Wani dan Najeriya ya hau Facebook ya amayar da abin da ke cikinsa yayin da ya ke neman afuwar matarsa bayan dirkawa budurwarsa ciki yayin da ita ma ta ke da shi.
Shahararren mai watsa shirye-shirye na kasar Ghana, Michael Houston ya yi wuff da kyawawan yan mata biyu a rana daya. Ya ce ya rasa abokai da dama saboda wannan.
Daurin Aure
Samu kari