Daurin Aure
Wani bidiyon shagalin biki na wasu ma’aurata da suka yi aure a hukumance bayan shafe shekaru 29 a tare ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya. Sun cimma mafarkinsu.
Yan sanda sun kama wani mutum bayan ya ki kai wa surukansa sadakin auren diyarsu kamar yadda suka kulla yarjejeniya. Ya kuma nemi su biya kudin da za a kashe a biki.
Wata matashiya tana shirin auren abokin saurayinta. Ta ce shi ya nemi aurenta yayin da suke tare da abokinsa. Lamarin ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta kara tare da kuka da hawaye bayan ta gano cewa saurayinta na shekaru uku ya auri wata daban a kwanan nan.
Wani saurayi mai tsabar kaunar Muhammadu Buhari ya ci burin ganin tsohon shugaban kasa wajen daurin aurensa. Hadimin Buhari ya yi masa abin da bai yi tunani ba.
Wata matashiyar budurwa ta saki wani bidiyo a TikTok da ke nuna cewa iyalinta sun raba biredi a matsayin gudunmawa a wajen wani biki. Bidiyon ya dauki hankali.
Wata budurwa ta dauki aniyar taimaka wa 'yan uwanta mata yayin da ta wallafa sunayen wasu attajiran samari 150 da ke neman matana aure ruwa a jallo.
Mitchel Ihezue, sarauniyar kyau ta duniya daga Najeriya ta shirya angwancewa da hamshakin dan kasuwa kuma dan siyasa, Yarima Ukachwukwu. Shekarun ta 26 shi kuma 57.
Wani bidiyon da ya yaɗu ya nuna lokacin da wata MC ta kira diyar Tinubu da sunan sarauniyar Najeriya a wajen wani taron daurin aure a jihar Nasarawa.
Daurin Aure
Samu kari