Dandalin Kannywood
Shaharariyar jarumar masana’antar Kannywood, Rahama Sadau ta saki sabon fim din ta mai dogon zango mai suna “Matar Aure”, Jarumar ‘yar asalin jihar Kaduna wacc
Jaruman masana’antar fina-finai ta Kannywood sun gabatar da wani taro na musamman don yin addu’o’i ga abokan aikinsu jaruman da suka riga mu gidan gaskiya.
An gano wani fostan yakin neman zabe na shahararren mawakin nan na masana'antar shirya fina-finai na Kannywood, Ali Isa Jita, na neman gwamnan Kano a 2023.
Hafsat Shehu ta bayyana cewa labarin mutuwar marigayi S. Nuhu wani abu ne mai ciwo da zafi da bata so ayi mata zancensa ma ko kuma a tambayeta game da shi.
A cikin shekarar nan ta 2021, akwai jaruman da tauraruwarsu ta fi haskawa sakamakon wata rawa da suka taka a wasu sabbin fina-finai ko kuma makamancin hakan.
Wasu fina-finan sun yi shuhura a wannan shekarar inda masu kallo suka dinga kwasar nishadi da jin dadi yayin kallonsu, lamarin da yasa suka yi matukar tashe.
Shahararren jarumi a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Sani Garba, ya karayata rahoton da ake yaɗa wa a kafafen sada zumunta cewa ya mutu.
Allah Ya yi wa Alhaji Sani Labaran, mahaifin jarumi Umar Faruk Gombe rasuwa a yammacin ranar Talata kamar yadda abokan sana'arsa na Kannywood suka wallafa.
Masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood ita ce ta daya a bangaren nishadi a yankin arewacin kasar, kuma ta samu karbuwa sosai a wajen al'umman yankin.
Dandalin Kannywood
Samu kari