Dan Wasan Kwallon Kafa
Nasarar da kasar Ghana ta samu kan Panama a wasan farko na gasar cin kofin duniya ta 2026 ta bata damar zama kasa ta biyu da ta samu nasarori 6 bayan Najeriya.
Hukumar kwallon kafa ta Turai (UEFA) ta zabi Omar Artan, wanda Amurka ta hana shiga kasarta don hura gasar kofin duniya, a matsayin wanda zai hura mata wasa.
Matakin da hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta dauka na kara yawan kungiyoyin gasar cin kofin duniya ya taimaka wasu kasashe sun samu dama a karon farko.
Dan wasan Denmark Christian Eriksen ya razana duniya bayan ya yanke jiki ya suma a wasa da Ukraine, amma likitoci sun tabbatar da yana cikin koshin lafiya.
Matashin dan wasa, Zadok Yohanna, ya kafa tarihi bayan ya koma kungiyar Brighton & Hove Albion ta kasar Ingila. Ya doke tarihin da Mikel Obi ya taba kafawa.
Arsenal ta lashe kofin gasar Firimiya ta Ingila karo na farko cikin shekara 22 bayan Manchester City ta yi kunnen doki da Bournemouth ranar Talata.
Isra’ila ta soki tauraron Barcelona, Lamine Yamal, bayan ya daga tutar Falasdinu yayin murnar lashe kofin La Liga tare da magoya baya a birnin Barcelona.
Kamfanin Mercedes-Benz ya kai ƙarar Victor Osimhen gaban ƴan sandan Italiya kan zargin gazawa wajen biyan bashin €90,000 na motar da ya yi hayarta tun 2023.
An tabbatat da mutuwar tsohon dan wasan gaba na kungiyar Super Eagles ta Najeriya, Mike Eneramo yayin da ya fito atisayen motsa jiki a jihar Kaduna.
Dan Wasan Kwallon Kafa
Samu kari