Jihar Cross River
Babbar kotun tarayya da ke zama a Abuja, ta sallami wasu mambobin majalisar dokokin jihar Cross River su 20 saboda sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC.
Mai kamfanin jaridan CrossRiverwatch, Agba Jalingo, a ranar Litinin ya bayyana irin azabtarwan da dakataccen dan sanda, Abba Kyari, yayi masa tare da yaransa.
Wasu jiga-jigan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a karamar hukumar Obanliku a jihar Cross River su biyar sun sauya sheka zuwa Peoples Democratic Party.
Wani mahaifi ya gamu da fushin kotu bayan da ya kashe 'ya'yansa na cikinsa. Wannan lamari ya fusata kotu, ta yanke masa hukuncin kisa ta hanyar rataya bana.
Calabar - Gwamna Ben Ayade na jihar Cross Rivers ya jinjinawa shugaba Muhammadu Buhaari bisa kokarinsa yake wajen magance matsalar rashin tsaro a Najeriya.
Gwamnan Jihar Cross River, Ben Ayade ya ce, zai fito takarar shugabancin kasa a shekarar 2023 idan jam'iyyarsa ta All Progressives Congress, APC, ta tsayar da s
Bikin kirsimeti bai yi wa wani mai maganin gargajiya mai shekaru 60 a Calabar, Ani Ikoneto dadi ba, bayan kare ya gatsi al’aurarsa, Vanguard ta ruwaito. Mutumin
Yayayin da shekarar 2021 ke kaiwa gangara, Legit.ng ta waiwayi wasu manyan ayyuka da wasu daga cikin gwamnonin jihohin Najeriya biyar suka aiwatar a shekarar.
Jam'iyyar All Progressives Congress, APC, a Jihar Cross Rivers ta yi barazanar raba hadiman Gwamna Ben Ayade su 7,000 da aikinsu, The Punch ta ruwaito. Zababen
Jihar Cross River
Samu kari