Jihar Cross River
Jami'an rundunar sojin Najeriya sun kai samamen kwantan bauta kan mafakar masu garkuwa da mutane a Kuros Riba, sun ceto kwamishinar harkokin mata da aka sace.
Shugaban jam'iyyar Labour na jiha a Cross River ya ce 'yan jihar su zabi wani dan takarar jam'iyyar Labour a zaben 'yan majalisun jiha da ke tafe ranar Asabar.
Jami'an hukumar ƴan sanda, a jihar Cross Rivers, sun yi samu nasarar cafke wani lakcara ɗauke da na'urorin tantance masu kaɗa ƙuri'a wato BVAS goma sha bakwai.
Gwamna Ben Ayade na jihar Cross River da takwaransa Ifeanyi Ugwuanyi na jihar Enugu sun sha kaye a zaben sanata da aka yi a ranar Asabar, 25 ga watan Fabrairu.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, motocin da suka dauko kayan aikin zabe a jihar Kuros Rbas sun lalace yayin da za su kai kaya wani yankin jihar da ke Kudu.
Wasu rahotanni daga Kuros Ribas sun tabbatar da cewa maharan da suka sace kwamishinar mata, Farfesa Njar sun nemi a tara masu miliyan N150m a matsayin fansa.
Bayan na jihar Ebonyi, an kai harin kisa kan tsohon ministan Buhari kuma dan takarar gwamnan jihar Cross River, Usani Usani Uguru, a hanyarsa ta zuwa mahaifarsa
A labarin da muke samu, wasu tsagerun 'yan bindiga sun yi awon gaab da wata mata da aka ce kwamishina ce a jihar Cross River a jiya Laraba. An bayyana yadda.
Dan takarar kujerar mamban majalisar wakilan tarayya na PDP a jihar Kuros Riba, Peter Akpanke, ya ce saboda siyasa ne ya sa aka ayyana nemansa ruwa a jallo.
Jihar Cross River
Samu kari