Cutar Coronavirus
An samu rahoton barkewar wata sabuwar cuta a karamar hukumar Kura ta jihar Kano. Cutar wacce ba a san musababbabinta ba ta salwantar da rayukan mutum 45.
Kwamishinan lafiya na jihar Kuris Riba, Dakta Henry Ayuk, ya bayyana matakan da suke ɗauka bayan cutar kyanda ta ɓalle a wasu makarantu biyu a jihar.
Gwamnatin jihar Jigawa ta dakatar da daraktan shirin Fadama III da manyan jami'an shirin su 27 saboda zargin karkatar da naira biliyan 1.7 na tallafin COVID-19.
Hukumar NCDC ta tabbatar da bullar cutar zazzabin dengue a jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya. Ta tabbatar da hakan ne a ranar Asabar, 16 ga Disamba.
Gwamnatin Tarayya ta yi martani kan jita-jitar sake bullar cutar annobar 'Korona' a Najeriya inda ta ce babu kamshin gaskiya kan labarin da ake yada wa.
Majalisar wakilai ta ɗauki matakai kan binciken yadda aka kashe N100bn na tallafin COVID-19, inda ta umarci Akanta Janar ta tarayya ta bayar da rahoto a kai.
Majalisa za ta yi bincike kan N183bn na tallafin da aka batar a lokacin annobar Coronavirus. Za a binciki lamarin, sai a gabatar da rahoto a mako hudu.
Ba a gama makokin Farfesa Umaru Shehu ba, sai ga labarin wata mutuwa a Jigawa. Marigayin ya rasu ya na mai shekara fiye da 80 da haihuwa a duniya.
Yanzu muke samun labarin yadda aka ji rasuwar tsohon kakakin rundunar sojin Najeriya Manjo Janar Bernard Onyeuko bayan da ya kwanta rashin lafiya a asibiti.
Cutar Coronavirus
Samu kari