
Chris Ngige







Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta daƙile barazanar yin zanga-zanga a faɗin ƙasar nan da ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa ta shirya gudanarwa, kan ƙarancin kuɗi.

Ministan kwadago da samar da ayyuka na tarayya ya karyata rade-radin cewa yana goyon bayan Atiku Abubakar, Bola Tinubu, Rabiu Kwankwaso ko Peter Obi a 2023.

Chris Ngige wanda shi ne Ministan kwadago da samar da ayyuka, ya ce za ayi karin albashi nan da Mayun 2024 yayin da ya yi gargadi kan saba dokar aikin gwamnati

Ministan kwadagon Najeriya, Sanata Ngige, ya bayyana cewa karya aka yi masa cewa yace gwamnatin tarayya na shirin yin karin albashi wa ma'aikatanta a shekara.

Gwamnatin Tarayya ta lashe amanta kan batun karin albashin ma’aikata a shekarar 2023 mai kamawa. Minista ya nuna ba si da niyyar kara wa ma’aikata albashi.

Gwamnatin ta yi magana a kan karin albashi a 2023 da hakkokin ASUU na watanni 8 da aka ki biya a 2022. Ministan kwadago da samar da aikin yi ya yi wannan bayani

Ministan Kwadogo yayi kira ga hukumomin gwamnati da ma'aikatu da jihohi da su maida hankali wajen aiwatar da mafi karancin albashi domin hakan zai taimaka.

Bayan kwana biyu da baiwa maaman ASUU mamaki Dr Chris Ngige ya fitar da jawabin cewa tilas da umurnin kotu ya tursasa Malaman ASUU yanjewa daga yajin aiki.

Ana cacar baki a APC a kan yakin zaben Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. Basil Ejidike ya yi raddi ga Chris Ngige a dalilin kin tallata 'dan takaransu na shugaban kasa
Chris Ngige
Samu kari