Dan takara
An sanar da Bassirou Diomaye Faye wanda ya lashe zaben kasar Senegal inda ya kafa tarihi a matsayin matashi mafi karancin shekaru a zaben da aka gudanar.
Dan siyasar Senegal mai shekaru 44, Bassirou Diomaye Faye, ya zama zababben shugaban kasa mafi karancin shekaru a nahiyar Afirka. Ya samu kuri'u mafi rinjaye.
Yayin da ake ta shirye-shiryen gudanar da zabe a jihar Ondo, Gwamna Lucky Aiyedatiwa ya sake gamuwa da cikas bayan jigon APC ya gargade shi kan sake tsayawa takara.
Muhammad Bello El-Rufai ya yi bayanin gudumuwar da Malam Nasir El-Rufai ya ba shi da kamfe, ya ce N5m El-Rufai ya ba shi a matsayin gudumuwa lokacin yakin zaben 2023
'Yan siyasa sun yi suna wajen shirga karya, ana kokarin kawo karshensu. IPC ta ba ‘yan jarida horo na musamman a kan bankado bayanai da labaran bogi.
Wasu gungun matasa da suka ƙunshi maza da mata sun yu zanga-zangar adawa da shirin majalisar dokokin jihar na tsige Shaibu daga kujerar mataimakin gwamna.
Yayin da ake shirye-shiryen zaben 2027, Da alamu Tinubu ba zai sake tsayawa takara ba yayin da ake neman kawo dokar da za ta hana wasu yankuna takara.
Adnan Mukhtar Adam Tudunwada ya ce Atiku Abubakar kuma jagoran adawar shi ne mafi karfin ‘yan siyasa daga Arewa a yau, Atiku shi ne wanda gwamnati ke tsoro.
Ana fatan Isa Pantami ya zama Gwamnan Gombe. Kalubalen farko a gaban malamin shi ne samun tikitin APC, daga nan sai karbuwa a wajen kiristoci da ke Gombe.
Dan takara
Samu kari