Babban bankin Najeriya CBN
Wani magidanci ya koka bayan ya gano wata katoɓara da matarsa tayi masa. Magidancin ya gano cewa matarsa ta daɗe tana ce masa bata da kuɗi ashe ƙarya take yi.
Ƙungiyar likitocin Najeriya ta koka kan yadda marasa lafiya ke shan baƙar wahala a dalilin ƙarancin kuɗin da ake fama da shi a ƙasar nan, wanda ke ƙara tsananta
‘Dan majalisa mai wakiltar Kaduna ta Arewa, Hon. Samaila Suleiman ya ja hankalin hukuma. Suleiman ya nuna ya kamata Jami’an tsaro su damke Gwamna Nasir El-Rufai
Da aka zanta da karuwai, sun yi Allah-wadai da sauya takardun kudi da aka yi, sun nuna abokan lalata babu kudi, kuma ana samun kalubale wajen tura masa kudi.
Hukumar yaki da nasu cin hanci da rashawa a Najeriya (EFCC) ta musanta jita-jitar da ake yaɗawa a kafafen sada zumunta cewa ta gano makudan kuɗi a gidan Tinubu.
Shugaban hukumar zaɓe ta kasa mai zaman kanta, Farfesa Mahmud Yakubu, ya jaddada cewa babu wafa fargaba, zabe zai tafi kamar yadda hukumar ta tsara a gaba.
Gwamna Nasir El-Rufai ya umarci ma'aikatu da hukomin gwamnatin Kaduna da su tabbata cewa sun ci gaba da karbar tsoffin kudi kamar yadda kotun koli ta yi umurni.
Malam Muhammad Garba, Kwamishinan yada labarai na jihar Kano ya ce kimanin kwanaki hudu kenan babban bankin kasa CBN ba ba wa bankunan kasuwanci na Kano kudi ba
Gwamna Rotimi Akeredolu ya rubuta wasika zuwa Aso Rock, ya ce canjin kudi ya jefa marasa karfi cikin wahala, ya bukaci a dawo da tsofaffin Nairori da aka sauya.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari