
Calabar







Rundunar sojin ruwa ta yi ram da wasu masu fasa kwabrin shinkafa, inda aka kama su da buhunnan haramtacciyar shinkafar waje sama da buhunna 1000 a yankin Calaba

Jami'i ya shiga hannun bisa laifin dillacin makamai da yake yi tsakaninsa da 'yan bindiga. An ce shi ke kula da ma'ajiyar makamai a rundunar 'yan sandan jihar.

Malaman firamare da a ka rage musu girma a Jihar Cross River, Calabar sunyi zanga-zangar rashin albashin na tsawon shekaru har shida bayan rage musu girma.

A cikin jawabin mai dauke da sa hannun shugaban kungiyar na kasa, Ayuba Wabba, NLC ta ce raba kayan zai taimakawa gwamnatin wajen ragewa jama'ar da ke shan waha

Wani dan sanda mai bayar da hannu a titi domin hana cunkoson ababen hawa a garin Calabar, ya sha karrama daga wajen matasa masu zanga-zanga saboda kwazonsa.

Wani mutum mai suna Sunday Brown mazaunin yankin Nyomidibi a unguwar Nyangasang da ke garin Calaba, babban birnin jihar Kuros Riba, ya datse hannun dansa mai su
Calabar
Samu kari