Muhammadu Buhari
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya jajanta wa iyayen daliban da suka mutu a hatsarin babbar mota a jihar Legas. Ya kuma yi addu'ar Allah ya jikansu.
Shugaban kasa Muhammdu Buhari ya taya ministan yada labarai da al'adu Lai Mohammed murnar cika shekaru 70 a duniya. Ya bayyana murnan ne a yau Talata a Abuja.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai wasika ga majalisar dattawan Najeriya, ya kuma nemi a gaggauta amincewa da kudurin kasafin kudin 2021 don tallafawa 2022.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sha alwashin daukar mataki kan masu daukar aikin gwamnati ba bisa ka'ida ba da masu rufawa ma'aikatan bogi asiri a kasar nan.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kori wasu shugabannin hukumar rarraba wutar lantarki ta Abuja bisa laifin barin ma'aikatansu su tafi yajin aiki saboda batun k
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya yi kura dakarun rundunar sojin ƙasar nan su kara zage dantse wajen fatattakar ayyukan ta'addanci a Najeriya ta kowane bangare
Matasan arewa sun yi kira ga gwamnatin tarayya da ta sauya salon tsarin tsaro tare da sallamar mai bayar da shawara kan tsaron kasa, Monguno, kan rashin tsaro.
An nada shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin shugaban kungiyar PAGGW ta Afrika. An ansda shi ne a ranar 2 ga watan Disamba na wannan shekarar a Abuja.
Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya dawo birnin Dubai, hadaddiyar daular Larabawa da bayan kwanaki hudu don halartan taron baja kolin EXPO 2020. Buhari y
Muhammadu Buhari
Samu kari