Muhammadu Buhari
Kungiyar manoma ta Agbekoya da ke Najeriya a jiya ta koka kan yawan yunwa, rashin aikin yi da rashin tsaro da ya addabi kasar nan inda ta yi kira ga Buhari.
Wani sanata ya bayyana kwarin gwiwarsa game da ayyukan da shugaban kasa Muhammadu Buhari ke yi a Najeriya, inda ya bayyana cewa, shugaban zai bar karagarsa da m
Shugaba Muhammadu Buhari ya bawa 'yan Najeriya tabbacin cewa nan ba da dadewa ba za'a samu zaman lafiya da lumana a dukkan sassan kasar, Daily Trust ta ruwaito.
Shugaba Muhammadu Buhari ya karrama wasu ma'aikatan gwamnati biyu, Muhd Ahmad da Nelson Okoronkwo da wani dalibin Najeriya da ke Japan yana karatun digirin PhD.
Shugaban ƙasa, Muhammdu Buhari, ya aike da wasika ga hukumar zabe mai zaman kaɓta ta kasa INEC, yana neman shawararta kan sabon dokar zaɓe da aka tura masa.
Dattawan Arewa sun bayyana dalilansu, inda suka ce sam bai kamata shugaba Buhari ya amince ya saki Nnamdi Kanu haka siddan ba tare da wani shari'a ba ko hukunci
Iyalan dan a mutun Shugaba Muhammadu Buhari, Kenechukwu Okeke, sun yi kira ga Gwamnati ta kwato musu hakkinsu kan kashe dansu da wasy matasa sukayi a Nkpor.
Mallam Garba Shehu, babban mai bayar da shawara ta musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan bangaren yada labarai, ya ce ya dace a jinjina wa shugaban.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, a yau Laraba 24 ga watan Nuwamba 2021, yana jagorantar taron majalisar zartarwa ta gwamnatinsa (FEC) a fadarsa dake Abuja.
Muhammadu Buhari
Samu kari