Gwamnatin Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa ya yi iyakacin bakin kokarinsa ga al'ummar Najeriya da kasar baki daya a tsawon shekaru bakwai da rabi da yayi.
Mai magana da yawun bakin shugaban kasa ya ce Naira Tiriliyan 89 da Gudaji Kazaure yake cewa sun bace a CBN karya ne, Garba Shehu yace haka aka yi tun a 2016.
Tsarin da CBN zai kawo a Junairun 2023 ya saba dokar kasa saboda haka ne fitaccen Femi Falana wanda Lauya ne mai kare hakkin Bil Adama ya bukaci a soke tsarin.
Kungiyar arewa karkashin jagorancin Farfesa Usman Yusuf, Mahdi Shehu da Ladan Salihu sun sanar da cewar al'ummar yankin Arewa ba za su yi APC ba a zaben 2023.
Jiya ne kwamitin 'Yan Majalisa yace a kama mutane a Gwamnatin Najeriya. Hakan na zuwa ne bayan an yi binciken kudin da shugabannin hukumomi suka batar a baya.
Gwamnan CBN ya zauna da Shugaban kasa domin yi masa bayanin tsarin takaita canjin kudi. Godwin Emefiele zai yi wa majalisa bayanin amfani da muhimmancin tsarin.
Ma’aikatar jin-kai, bada agajin gaggawa da cigaban al’umma tana zargin ana tafka badakala aN-Power, sai aka gayyaci ICPC, a dalilin haka D’Banj yake tsare.
Alhaji Lai Muhammad ya bayyanawa duniya irin namijin 'ko'karin da gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari tayi na yin masara a 'bangaren samar da abinci a Nigeeria
A bincike da jaridar Leadership tayi, ta gano cewa, gwamnatin tarayya ta kashe kimanin Naira tiriliyan 3.5 wajen fitar da yan Nigeria daga kangin talaucin da
Gwamnatin Buhari
Samu kari