Gwamnatin Buhari
Gwamnonin Najeriya sun karyata wani ministan Buhari da ya kunce cewa, su suka jefa kasar nan cikin matsanancin talauci da ake ciki. Gwamnonin sun yi bayani.
Gwamna Nyesom Wike ya maida martani ga masu jin haushinsa saboda ya yabi Muhammadu Buhari, yace ko bai kaunar Shugaban kasa, dole ya yarda shi ya biya su kudi.
Wani matashi ya zagi uwar gidan shugaban kasa, ya ce ta ci kudin talakawa ta yi bul-bul. An kama matashin wanda aka ce ya zagi Aisha Buhari bayan bin diddigi.
Shugaba Buhari ya yiwa gwamnoni wankin babban bargo kan abun da ya bayyana a matsayin rashibn adalci da suke yiwa masu madafun iko a matakin kananan hukumomi.
Matar Shugaban kasa za ta bada shaida da kan ta a kotun tarayya na Maitama. Da alama dalibin da ake shari’a da shi a kotu watau Aminu Adamu ya debo ruwan zafi.
Naja’atu Mohammed, ta bukaci a hukunta Hajiya Aisha Muhammadu Buhari, Kwamishinar ta PSC tace ya kamata a hukunta matar shugaban kasa saboda daukar doka a hannu
A 2023, ba za ayi yunwa ba domin akwai isasshen kayan abincin da mutane za su ci. Ministan gona yace babu mamaki abinci ya kara tsada, amma da wahala a rasa.
Baffan Aminu Adamu wanda ake zargi da cin mutuncin Aisha Buhari a Twitter ya yi bayanin abin da ya auku, an ji da hannun Uwargidar shugaban kasa aka kama shi.
Kasashen ECOWAS sun yi taro na musamman a babban birnin tarayya Abuja, Shugaba Muhammadu Buhari ne ya bude taron da jawabi, inda ya yi bayanin babban burinsa.
Gwamnatin Buhari
Samu kari