Gwamnatin Buhari
Muhammadu Buhari ya sake nada Bakatsine na 2 a kujerar Gwamnati mai tsoka a kwana daya. Hakan na zuwa ne bayan Lawan Sani Stores ya samu mukami a majalisar FIRS
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamasr da sabon hedkwatar hukumar yan sandan Najeriya ta jihar Yobe a ranar Litinin, 9 ga watan Junairu, 2023 a Damaturu.
Watanni hudu kafin karewar mulkinsa, Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce Allah ya taimaka masa wajen fatattakar yan Boko Haram daga yankin arewa maso gabas.
Shugaba Muhammadu Buhari ya nada Lawal Sani Stores a matsayin mamba a kwamitin hukumar tattara haraji na kasa, FIRS, don maye gurbin Ado Danjuma da ya bar wurin
A jiya aka ji Karamin Ministan harkokin man fetur na kasa, Timipre Sylva ya ce NPC yana tafka asara ne a wajen saida man fetur saboda ana biyan tallafin fetur.
Shugaban kasa Muhammasu Buhari zai ziyarci jihar Adamawa a yau Litinin, ga watan Janairu domin halartan gangamin yakin neman zaben jam'iyyar APC mai mulki.
Saboda yadda Gwamnatin Muhammadu Buhari take lafto bashi Sanatan Kudancin Adamawan ya ce an kusa a fara shirin sauke shugaban Najeriya daga kujerar da yake kai.
Darakta Janar na kungiyar PDP new Generation, Audu Mahmood, ya ce bayanin baya-bayan nan da DMO ta saki ya nuna cewa Najeriya na gab da fadawa tarkon bashi.
Wasu abubuwa ne muhimmai da zasu faru a wannan shekarar wanda baza a sake ganin su a tarihin Nigeria ba, wanda suka hada da babban zaben shekarar 2023 da za'ai
Gwamnatin Buhari
Samu kari