Gwamnatin Buhari
Wannan rahoto ya kawo maku duk wasu hukuncin Alkalai da aka yi a shekarar nan da suka shiga littatafan tarihi har abada. Akwai shari’ar Nnamdi Kanu, hijabi, dsr
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ba zai yi kewar shugabancin Najeriya ba sosai saboda kushe shi da ’yan kasar ke yi duk kokarinsa na inganta ta.
A karon farko tun 2018, wannan shekarar ne Buhari ya samu damar yin martani da ce masa da ake wai shi ne Jubril na Sudan, kuma ya mutu an sauya shi ne akwai.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi sabon nadi a hukumar NigComSat, ya nada wani dan asalin jihar Katsina. Tukur Muhammad Funtua ne aka nada a wannan matsayin.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari yace duk ƙoƙarin da yake yi domin ganin ya fita kunyar ƴan Najeriya, hakan bai wadatar ba. Shugaban ƙasar yace ba zai yi kewa ba
Gwamnatin Buhari ta bayyana adadin kudaden da ta kashe wajen gyara da gina ofisohin 'yan sanda a fadin kasar nan. Ya bayyana hakan ne, ta bakin ministansa.
A 2023, wayoyi su kara tsada a Najeriya domin mun fahimci akwai yiwuwar maido tsarin karbar harajin sadarwa daga kamfanonin da suke aiki a Najeriya a duk wata.
Gwamnatin Najeriya ta ayyana ranakun 26 da 27 ga watan Disamban 2022 a matsayin hutun kirsimeti da Boxing day, sai kuma ranar 2 ga watan Janairu sabon shekara
A yau ne Shugaban Najeriya watau Muhammadu Buhari ya amince da nadin Malam Shekarau Dauda Omar da Mabel Ndagi a matsayin manyan Darektoci a bankin BOI na kasa.
Gwamnatin Buhari
Samu kari