Gwamnatin Buhari
Babu mamaki Bola Ahmed Tinubu ya fatattaki Shugabannin ma’aikatu da cibiyoyin gwamnati. Wasu su na rike da mukamansu tun bayan da Muhammadu Buhari ya hau mulki.
Muhammadu Buhari ya fadi dalilin da ya sa shi hakura da janye tallafin fetur kafin ya bar Aso Rock. Buhari ya yabi yadda Shugaba Bola Tinubu ya fara mulkinsa.
Abuja Electricity Distribution Company (AEDC) ya ce kudin wutar lantarki zai tashi daga ranar 1 ga watan Yulin 2023, farashin da aka saba sayen lantarki ya daga
Sanata Shehu Sani ya bukaci Shugaban Kasa Bola Tinubu da ya binciki tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ministocinsa, tsoffin shugabannin tsaro da sauransu.
Bola Tinubu ya yi alkawarin hada-kai da Benin, ya ce Najeriya na bukatar kasar Afrikar. Babu mamaki tsarin kasuwancin da Muhammadu Buhari ya kawo su canza.
An shawarci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya yi ƙoƙarin kaucewa aikata irin kurakuran da tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi a lokacin da yake mulki.
Kotun daukaka kara ta ce an sauke shugaban hukumar ta NIA ne ba tare da bin doka ba. Bayan shekaru 5, Alkali ya dawo da tsohon Shugaban NIA a kan kujerarsa.
Motoci za su rika barkowa Najeriya kamar yadda aka saba a baya. An saurari koken ‘yan kasuwa da kwastam bayan da aka rubutawa FEC wasika domin a bude iyakar.
Sakataren gwamnatin tarayya ya bada sanarwa a makon nan cewa Bola Ahmed Tinubu ya sallami daukacin majalisun da ke kula da hukumomi, ana shirin a nada sababbi.
Gwamnatin Buhari
Samu kari