Gwamnatin Buhari
Kalli cikakken bidiyon tattaunawar farko da tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi da gidan talabijin na Najeriya (NTA) tun bayan barinsa mulki.
Muhammadu Buhari a hirarsa ta farko tun bayan saukarsa daga karagar mulki kimanin watanni shida da suka gabata, ya ce baya kewar barin kujerar shugabanci.
Muhammadu Buhari ya ce ‘yan Najeriya su na da wahalar shugabanta, yake cewa shi idan ya ba mutum mukami, ya na kyale shi ne ya sauke nauyin da aka daura masa.
Dr. Umar Ardo ya ce su ne su ka ba Muhammadu Buhari shawarar ya lashe amansa, ya sake neman takara a 2015, amma shugaban kasar ya na samun mulki, ya juya baya.
A daren Laraba 15 ga watan Nuwamba ne Majalisar zartaswar kungiyar kwadago ta Najeriya da kuma kungiyar ‘yan kasuwa sun dakatar da yajin aikin da suke yi.
Mai ba shugaban kasa shawara a kan tsaro Mallam Nuhu Ribadu ya ce Muhammadu Buhari ya damkawa Shugaba Bola Tinubu ragamar kasar nan ne a tsiyace.
Mutane su na ta tofa albarkacin bakinsu ganin yadda ake ta ruwan mukamai ba. Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya cigaba da nade-naden mukamai a gwamnatinsa.
Rabaran Mathew Kukah, ya bayyana a ranar Laraba, 8 ga watan Nuwamba, cewa sukar gwamnatin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da yake yi ba wai na kashin kai bane.
Wani bincike da aka gudanar ya nuna yadda gwamnatin tara daga shekarar 2015 zuwa 2023 ta kashe akalla N90bn kan tafiye tafiyen shugaban kasa a jirgi.
Gwamnatin Buhari
Samu kari