Gwamnatin Buhari
Kalaman fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara na ci gaba da tayar da kura a cikin kasar bayan da ya fito ya soki irin mulkin da Muhammadu Buhari ya yi.
Nnamdi Kanu zai tashi da N8bn daga hannun Gwamnatin Tarayya tun da IPOB ta yi galaba a Kotu. Alkali ya ce tsare shi da ake ta yi ya saba doka da tsarin mulki.
Watanni da barin ofis, Rotimi Amaechi ya tabo Hadiza Bala Usman da shugabannin Najeriya. Amaechi ya ce karyayyaki sun yi yawa a littafin Hadiza Bala Usman.
Dauda Adamu Rarara ya ce mutum 2 su ka fi shi taimakon Bola Tinubu a zaben 2023, kuma ba kowa ba ne illa Aminu Bello Masari da Abdullahi Umar Ganduje.
Masu noman kaji a Katsina sun ji dadin ba Muhammad Abu Ibrahim kujerar NADF. Bola Tinubu ya tuna da iyalin abokinsa, tsohon Sanatan Katsina, Abu Ibrahim.
Sanatoci sun fara binciken yadda Gwamnati ta kashe Naira Tiriliyan 11 a shekaru 13. An yi ta kashe kudi daga zamanin marigayi Ummaru ‘Yar’adua zuwa yau.
Kakaki a majalisar tarayya, Hon. Philip Agbese ya ce Dr. Yemi Cardoso bai san abin da yake yi a CBN ba. Majalisa ta aikawa Gwamnan bankin CBN sammaci.
Za a ji yadda Shugaba Muhammadu Buhari ya jawo Naira ta ke karyewa. Sanata Ben Murray Bruce abin da ya jawo Naira ta ke faduwa shi ne buga kudi barkatai.
Mun kawo jerin sunayen shugabannin Hukumar ICPC daga zamanin Olusegun Obasanjo zuwa yau. Sunayen shugabannin ICPC da aka yi sun hada da Farfesa, Lauya, Alkali.
Gwamnatin Buhari
Samu kari