Tarihin Najeriya
Wani jigo a yankin kudancin Najeriya ya bayyana yadda gwamnati za ta kasance a zabe mai zuwa na 2023. A cewarsa, dole ne mai son shugabancin Najeriya ya lallabi
An samu faruwar kashe-kashe na wasu mutane da fitattu a Najeriya. A halin yanzu, shari'o'in kisan na kotu a Najeriya amma babu wani zance da aka kammala a kai.
Ogbonnaya Onu, Ministan Kimiyya da Fasaha, ya ce har yanzu Nigeria bata cimma babban matakin da ake sa ran ta kai ba a lokacin samun 'yanci saboda an yi watsi d
Wata gudaniya mai zaman kanta ta buga wani littafi, ta sanya ma littafin suna Boko Halal domin ta yaki akidun munana irin na 'yan Boko Haram a yankunan Borno.
Wata jami'a ta sanyawa wani sashe daga cikinta sunan shahararriyar mawakiyar Hausa ta Arewa, marigayiya Halima Malam-Lasan da aka fi sani da Magajiya Danbatta.
Legit Hausa ta samo tarihin lokacin da 'yan Najeriya suka fara sanya kaya Gwanjo. Batu ne na bukata da kuma neman sauki, wannan yasa aka fara sanya kayanGwanjo.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana dalilin da yasa gwamnatin Buhari ya zama ya yi fice da dukkan gwamnatoci da aka yi a baya tun kafa Najeriya