Jihar Borno
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Ibrahim Lawan ya je jaje jihat Borno, ya ba da gudummuwar N50m a tallafawa mutanen da ambaliya ta shafa.
Uwargidan shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, Sanata Oluremi Tinubu ta ba da gudunmawar N500m domin tallafawa mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa a Borno.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya ja kunnen sarakunan Borno kan illar da ke tattare da hakar ma'adanai ba bisa ka'ida ba a jihar.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda ya ba talakawan Maiduguri Naira miliyan 100 bayan ambaliyar ruwa. Gwamna Babagana Zulum ya mika godiya mai yawa.
An sake samun ambaliyar ruwa a jihar Borno inda babbar hanya ta tsage gida biyu. Lamarin ya faru ne a kan babbar hanyar zuwa Damboa da ta hadu da Maiduguri
Tsohon shugaban masu rinjaye a majalisar wakilai, Rt. Hon. Alhassan ya jagoranci tawagar wakilan zuwa Maiduguri domin jajanta wa gwamnan jihar da mutanensa.
A ranar Talata ne tawagar yan majalisar dattawa ta ziyarci gidan gwamnatin jihar Borno domin jajanta wa jama'ar Maiduguri bisa mummunan ambaliya.
Arewacin kasar nan ta fuskanci manyan jarrabawa da ta kada mazauna yankin, musamman na jihohin Borno, Kaduna, Bauchi da Zamfara, inda mutane sama da 100 sun mutu.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, ya nuna alhininsa kan ambaliyar ruwan da ta auku a jihar Borno. Ya yi addu'ar Allah ya jikan wadanda suka rasa rayukansu.
Jihar Borno
Samu kari