Zaben Bayelsa
Yayin da ake dab da zaben gwamnan jihar Bayelsa a watan Nuwamba mai zuwa, jam'iyyar PDP ta ƙara rasa manyan jiga-jigai harda hadiman gwamna Douye Diri.
Yayin da ake tunkarar zaben gwamnan Bayelsa, gwamna Diri ya rasa ɗaya daga cikin hadimansa da tsohon kakakinsa, sun sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.
Koditen kamfen Peter Obi a zaben shugaban kasar da aka kammala, Mista Morris, ya tattara ya koma jam'iyyar PDP kuma ya ayyana goyon baya ga gwamna Douye Diri.
Ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya bayyana sharaɗinsa ga jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), kafin ya yarda ya yi mata aiki a zaɓen Bayelsa.
Jam'iyyar APC ta kara kawo ruɗani a fagen siysar Najeriya yayin da aka ga sunan tsohon gwamnan Ribas, Nyesom Wike, a kwamitin kamfen APC na jihar Bayelsa .
Allah ya yi wa tsohuwar babbar mai shari'a ta jihar Bayelsa, Kate Abiri, rasuwa ranar Alhamis, 3 ga watan Agusta, 2023 bayan fama da jinya ta gajeren lokaci.
Jam'iyyar PDP ta saka tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike a kwamitin zabe a jihar Bayelsa bayan majalisar Dattawa ta tantance shi a matsayin ministan Bola.
An shawarci hukumar zabe ta kasa wato INEC, da ta yi wasu gyararraki gabanin zaben jihohin Kogi, Imo da Bayelsa da ke tafe. Wani jigo a jam'iyyar NNPP reshen.
A ranar 11 ga watan Nuwamba, 2023 INEC zata gudanar da zaben gwamna a juhar Bayelsa, akwai manyan wasu yan takarar uku da ake ganin ɗayansu ne zai kai labari.
Zaben Bayelsa
Samu kari