Arewa
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nuna girmamawa ga Alhaji Aminu Alhassan Dantata, shugaban rukunin kamfanonin Dantata, lokacin da Dantata ya ziyarce shi a Abuja.
Wasu gungun 'yan bindiga haye a kan babura sun kaddamar da mummunan hari kan mutanen kauyen Zurak da ke jihar Plateau a jiya Litinin, an kashe mutane 40.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba fitattun yan Arewa mukamai a jami'oi cikinsu akwai Isa Yuguda, Attahiru Jega, Mahmud Aliyu Shinkafi, Yayale Ahmed, Aliyu Tilde.
Wani mai sharhi kan harkokin siyasa kuma mamba a kungiyar Dattawan Arewa Farfesa Usman Yusuf, ya caccaki salon mulkin Bola Ahmed Tinubu a Najeriya.
Farfesa Usman Yusuf daya daga cikin dattawan Arewa ya ce Bola Tinubu bai tabuka komai ba cikin shekara da ya yi yana mulki sai kara jefa al'umma cikin wahala.
Gwamna Dikko Umaru Radda na jihar Katsina ya bugi kirji kan nasarorin da gwamnatinsa ta samu kan ta'addanci inda ya ce sun rage matsalar da 70% a jihar.
Har yanzun ƴaƴan APC a Arewa ta Tsakiya ba su hakura da kujerar shugaban jam'iyya na ƙasa ba, wata kungiya ta fara neman waɗanda za su mara mata baya.
Gwamnonin Arewa maso yamma sun nemi taimakon majalisar dinkin duniya kan magance matsalolin tsaro, talauci, yaran da ba su zuwa makaranta da kiwon lafiya.
Sheikh Sani Rijiyar Lemo ya gargadi Ministar harkokin mata, Uju Kennedy-Ohanenye da ta cire hannunta game da aurar da mata marayu 100 a jihar Niger.
Arewa
Samu kari