Arewa
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta dakatar da shirin aurar da ƴan mata 100 a jihar Niger da kakakin Majalisar jihar ya yi alkawarin daukar nauyi.
Majalisar dattawa ta zartar da kudurin dokar kafa hukumar raya Arewa maso Yamma. Idan aka kafa hukumar, za ta inganta rayuwa da farfado da tattalin arzikin shiyyar.
Kungiyar tarayyar kashen turai (EU) za ta bada gudumawa wajen yaki da ta'addanci da farfado daa yankin Arewa maso gabas. Rundunar sojin Najeriya ne ta bayyana haka.
Limaman Musulunci sun sha alwashin ci gaba da shirinsu kan aurar da mata marayu guda 100 da suka yi niyya a karamar hukumar Mariga a jihar Niger.
Hatsabiban ƴan bindiga da dama sun rasa rayukansu a jihar Katsina yayin wata mummunan arangama da tsagin ƴan ta'adda a jihar inda da dama suka jikkata.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya amince da naɗin Abubakar Muhammadu Ibn Grema a matsayin sabon sarkin Tikau bayan rasuwar Ibn Grema a makon jiya.
Bisa la'akari da kudin sayar da wakoki, tallace-tallace, yarjejeniya da kamfanoni da kuma tarin dukiya, mun tattara jerin mawaka 10 mafi arziki a Najeriya a 2024:
Dan Majalisar Tarayya da ke wakilta Kaduna ta Arewa, Bello El-Rufai ya magantu kan yadda suke da Gwamna Uba Sani inda ya ce har yanzu mai gidansa ne.
Wasu ƴan banga sun cafke wani matashi da bam daure a cikinsa yana kokarin tayarwa a garin Dadin Kowa da ke Jos ta Kudu a jihar Plateau a jiya Litinin.
Arewa
Samu kari