Anambra
Kafin zuwan zaben gwamnoni na 6 ga watan Nuwamba a jihar Anambra, sifeta janar na 'yan sandan Najeriya, Usman Baba, ya aike a kalla manyan jami'an 'yan sanda.
Yayin da ake jiran zaben gwamna a jihar Anambra, jam'iyyar SDP ta dakatar da wasu shugabanninta. An zarge su da cin dunduniyar jam'iyya gabanin zaben mai zuwa.
Yar majalisar dattijai mai wakiltar mazaɓar jihar Anambra ta arewa, Stella Oduah, ta bayyana cewa ayyukan da shugaba Buhari ke yi ne suka janyo hankalinta.
Kuma dai, fasto Dakta Misis Flora Ilonzo, ta gargadi ‘yan siyasa a kan yin magudin zabe gabannin zaben gwamna na ranar 6 ga watan Nuwamba, a jihar Anambra.
Jam'iyyar All Progressives Grand Alliance ta bayyana sauya shekar mataimakin gwamnan jihar Anambra, Dr Nkem Okeke zuwa APC a matsayin abun da take tsammani.
Rahotanni daga gidan gwamnatin jihar Delta sun baygana cewa na yi bikin karbar mashawartan gwamnan Anambra, Willie Obiano, biyar zuwa jam'iyyar PDP mai adawa.
Wasu yan bindiga dadi sun kaiwa Gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, wuta ranar Talata a wajen taron yakin neman zaben jam'iyyar All Progressives Grand Allianc
Ana sauran wata daya daidai da zaben gwamnan jihar Anambra, hukumar shirya zaben kasa mai zaman kanta (INEC) ta saki sunayen yan takaran zaben Nuwamb na karshe.
Gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano ya bayyana cewa ko daya barazanar sanya dokar ta baci a jiharsa ba ra'ayin shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari bane.
Anambra
Samu kari