Aliko Dangote
Kamfanin sukarin Dangote ya ga mummunan sauyi tun bayan da kamfanin sukarin BUA ya zarge shi da kokarin haifar da karancin sukari yayin da Ramadan ke gabatowa.
Kudin Attajirin da ya fi kowa kudi a nahiyar Afirka, Alhaji Aliko Dangote, ya samu karuwa da Naira biliyan 28.86 (69.4 million) cikin awa 24 a cewar Bloomberg
Dangote ya samu karin arziki cikin kankanin lokaci yayin da kamfanin BUA ya zargi kamfanin da shirin kawo cikas ga samar da sukari a Najeriya gabanin Azumi.
Abdulsamad Rabiu, shugaban kafanin BUA Group da dansa, sun koma saman jerin biloniyoyin Najeriya ‘yan kasuwa a watan Janairu bayan sun samu N508bn wanda N20.3bn
Aliko Dangote, hamshakin mai arziki kuma wanda ya fi kowa kudi a Afrika ya samu karin N217.5 biliyan a dunkiyarsa cikin sa'o'i 8 kacal inda ya zama mutum na 91.
Ba shakka Dangote abin koyi ne ga jama'a da dama a duniya. Ya tsallake zuwa matsayi na 91 a cikin masu kudin duniya baki daya cikin sa'o'i kasa da 8 a duniya.
Kamfanonin dai na hada motocin ne a sabon kamfanin Greenfield Ultima Assembly da ke yankin Arewa maso Yammacin Najeriya. Za a fara aiki nan kusa a yankin..
Matasan arewa karkashin kungiyar Arewa Youth Assembly, sun yi kira ga fitattun yan kasuwa a kasar su fito su ceci kasar ta hanyar yin takarar shugabancin kasa a
Bidiyon biloniya kuma hamshakin mai arzikin Afrika,Alhaji Aliko Dangote, ya na kwasar rawa cike da birgewa a wurin wani biki ya matukar kayatarwa ga masu kallo.
Aliko Dangote
Samu kari