Aliko Dangote
A karshe, Matatar Alhaji Aliko Dangote ta dakatar da sayar da man fetur da Naira na ɗan lokaci saboda dalilai na musayar kuɗi musamman dalar Amurka.
Rahotanni sun bayyana cewa Najeriya ta dakatar da sayar wa matatar Dangote danyen man fetur, wanda hakan zai shafi kasuwar man fetur a fadin Najeriya.
Kotun Tarayya ta yi zama kan ƙarar kamfanin NNPCL da ke ƙalubalantar cancantar karar da matatar Aliko Dangote ta shigar kan lasisin shigo da kaya a Abuja.
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote zai gina tashar jirgin ruwa mafi girma a Najeriya a Ogun. Dangote zai gina sabon kamfanin siminti.
Attajirin Afrika, Alhaji Aliko Dangote ya zargi tsohon gwamnan Ogun, Ibikunle Amosun, da rusa masa aikin ginin sabon kamfanin da ya shirya ginawa a jihar.
Masana sun bayyana cewa, akwai yiwuwar man fetur ya koma N500 idan aka bi wasu hanyoyi masu sauki a kasar. Sun bayyana hakan ne tare da hango mafita ga kasa.
Matatar Dangote ta sayi danyen man Ceiba har ganga 950,000 daga kasar Equatorial Guinea, yayin da NNPC ke tattaunawa da matatar kan tsarin sayen danyen mai da Naira.
Gudauniyar Alhaji Aliko Ɗangote ta fara raba kayan abinci ga mabuƙata a faɗin kananan hukumomi 774 na Najeriya, za a raba buhunan shinkafa mai nauyin kilo 10.
Sabon farashin fetur daga matatar Dangote ya sa ‘yan kasuwa sun kauce wa manyan rumbun ajiya na masu zaman kansu, yayin da ake sa ran ci gaba da saukar farashin.
Aliko Dangote
Samu kari