Aliko Dangote
Kamfanin man fetur na Najeriya (NNPCL), ya zaftare farashin litar fetur a gidajen mai da ya mallaka. Kamfanin ya rage farashin ne bayan matatar Dangote ta yi hakan.
Matatar Dangote ta bayyana gidajen mai din da masu bukatar sauki za su rika samun man fetur dinsa a farashi mai rahusa. Sun hada da AP, MRS da Heyden.
Matatar Dangote ta dauki nauyin rage asara ga 'yan kasuwa da suka saye fetur a tsohon farashi domin su rage kudin mai a Najeriya. Dangote zai kashe N16bn kan haka
Kamfanin MRS ya rage farashin man fetur a dukkan gidajen mansa a Najeriya. MRS ya sauke farashi ne bayan matatar Dangote ta rage kudin man fetur.
Masu shigo da mai daga ketare sun ce kasuwancinsu na cikin matsala bayan matatar Ɗangote ta sake rage farashin litar man fetur, sun ce za su iya yin asara.
Kamfanin Dangote Refinery ya sake rage farashin fetur daga ₦890 zuwa ₦825 kowace lita inda aka tabbatar da cewa a Lagos za a siyar da lita kan ₦860.
'Yan kasuwa da fitattun mutane sun tara wa Ibrahim Badamasi Babangida N17.5bn a yayin taron kaddamar da littafinsa a Abuja. IBB ya yi bayani a wajen taron.
Kungiyar ‘yan kasuwar 'Singer' a jihar Kano ta roƙi Aliko Dangote da mai kamfanin BUA su rage farashin sukari kafin Ramadan don rage wa talakawa wahala.
Aliko Dangote ya samu sabon matsayin cikin jerin masu kudin duniya, Ya dawo na 86 daga na 144 a duniya. Dangote ya shiga cikin masu kudin duniya 100.
Aliko Dangote
Samu kari