Aliko Dangote
Kungiyar manyan ma'aikatan man fetur ta kasa (PENGASSAN), ta tsudunma yajin aiki a fadin Najeriya. Lamarin ya kawo tsaiko a kamfanin NNPCL da NUPRC.
A labarin nan, za a ji yadda yajin aikin da kungiyar manyan ma'aikatan wutar lantarki PENGASSAN ya fara taba sassa daban-daban na kasar nan, ana cikin zullumi.
A labarin nan, za a ji cew Gwamnatin Tarayya ta kira kungiyar manyan ma'aikatan man fetur na kasa, PENGASSAN da matatar Dangote don shawo kan sabaninsu.
Kungiyar PENGASSAN ta ce zaman lafiya zai dawo, kuma za ta ci gaba da raba mai idan matatar Dangote ta maido da ma’aikata 800 da ta sallama kwanan nan.
Kungiyar ma’aikatan man fetur, PENGASSAN, ta rufe matatar man Dangote tare da ayyana yajin aikin kasa baki daya bayan sallamar ma’aikata 800 ƴan Najeriya.
Kumgiyar dillalan man fetur ta Najeriya watau IPMAN ta ce da yiwuwar mai ya kara tsada sakamakon matakin Dangote na daina ciniki da kudin kasar nan.
Matatar Dangote ta sanar da daina sayar da man fetur da Naira bayan korar wasu ma'aikata. PENGASSAN ta ce za ta yi bore domin adawa da korar ma'akatan.
A labarin nan, za a ji yadda hamshakin dan kasuwa, Femi Otedola ya caccaki DAPPMAN da ke neman zunzurutun kudi, N1.5trn a hannun matatar Dangote.
A ranar Asabar aka daura auren 'ya'yan Muhammad Bello Adoke da Sayyu Idris Dantata a Kano. Alhaji Aliko Dangote, Rabiu Kwankwaso, Ibrahim Dankwambo sun hallara.
Aliko Dangote
Samu kari