Aliko Dangote
Yayin da ‘yan Najeriya ke kokawa kan farashin siminti a kasar, kamfanin Dangote ya sanar da kazamar ribar da ya samu a bangaren a karshen shekarar 2023.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya umarci kamfanonin siminti su koma asalin farashin da suke sayar da shi a baya domin gwamnati ta cimma manufarta.
Bayanai sun fito yayin da Bola Tinubu ya zauna da Aliko Dangote da sauran ‘yan kasuwa. Tinubu ya yi zama da manyan ‘yan kasuwan ne domin gyara tattalin arziki.
An ruwaito yadda dukiyar attajirin da ya fi kowa kudi a Afrika ta ragu bayan da aka samu ragi a darajar Naira a kasuwar duniya a cikin kwanakin nan.
A yau Asabar farashin buhun siminti ya yi tashin gwauron zabi a wasu sassa na jihar Legas, inda ake sayar da shi naira 11,000 amma a Funtua, farashin bai kai haka ba
Aliko Dangote ya bayyana cewa babu sa hannun rukunoni kamfanonin Dangote a tsadar kayan abinci da ake fama da su a Najeriya. Ya ce tuni ya sayar da kamfanin Olam.
Za a samu labari jama'ar gari a Jihar Katsina sun daka wa wata motar kamfanin Dangote wawa, inda suka yi awon gaba da kayan abincin da take dauke da su.
Gwamnatin tarayya ta ce za ta duba yiwuwar bude iyakokin kasar don shigo da siminti idan masu sarrafawa a Najeriya suka ki rage farashin sa a kasar.
Gwamnatin tarayya da masu sarrafa siminti a Najeriya sun cimma muhimman yarjeniyoyi guda shida bayan sun yi ganawar sirri a birnin tarayya Abuja.
Aliko Dangote
Samu kari