Aisha Buhari
A labarin nan, za a ji cewa Bashir Ahmad, tsohon hadimin shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari ya jawo magana bayan wallafa Hotonsa da Peter Obi.
Wani hoto da ya fara yawo na Aisha Buhari ɗauke da tutar Najeriya wacce aka naɗo marigayi tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ya ja hankalin jama'a.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, Dikko Radda, gwamna Zulum, Sheikh Bala Lau, Sheikh Jingir, Farfesa Makari da 'yan Izala da Darika sun je gidan Buhari.
A ranar Lahadi da ta gabata, tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ya cika bayan fama da jinya a Landan, ana ta tunawa da wasu daga cikin kalamansa.
A labarin nan, za a ji cewa mai daukar hoton marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana yadda ya yi aiki a karkashinsa har na tsawon shekaru takwas.
Jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Farfesa Muhammad Kailani, ya shawarci shugabanni kan su koyi darasi daga rasuwar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Fadar shugaban kasa za ta shirya taron FEC domin girmama Muhammadu Buhari da ya rasu. Za a yi wa Buhari addu'a a masallacin Abuja da coci ranar Lahadi.
A labarin nan, za a ji cewa Hadiza, diyar tsohon shugaban kasa, marigayi Muhammadu Buhari ta bayyana yadda mahaifinta ya koyar da yaransa rikon amana.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar da Nasir El-Rufai sun ziyarci kabarin Buhari a Daura. Peter Obi ya ziyarci iyalan Buhari a gidan shi na Daura.
Aisha Buhari
Samu kari