Abun Al Ajabi
Babban bankin Najeriya ya gargadi yan kasuwa, bankuna da daukacin al'ummar kasar da su yi hattara domin dai wasu na nan suna yada jabun kudi a kasuwanni.
Wata matashiyar budurwa ta saki wani bidiyo a TikTok da ke nuna cewa iyalinta sun raba biredi a matsayin gudunmawa a wajen wani biki. Bidiyon ya dauki hankali.
Wani karamin yaro da Allah ya yi wa tsantsar kyawu ya tsuma zukatan mutane da dama bayan mahaifiyarsa ta wallafa bidiyonsa a dandalin zumunta na TikTok.
Wata matashiya yar Najeriya ta ba da labarin yadda take fafutukar rayuwa bayan ta siyar da kayan shagonta a Najeriya sannan ta koma Spain. Ta zama manomiya.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta shiga motar bas sannan ta fada ma kwandastan cewa Amurka take son zuwa. Sauran fasinjojin motar sun fashe da dariya.
Shaharren mai fada aji a dandalin soshiyal midiya, Daddy Freeze, ya shawarci maza da su dunga auren matan da za su iya biyansu alawus duk wata tare da wasu abubuwan.
Wani matashi mai suna Suleiman Isah mai shekaru 26 dan asalin jihar Kano da ya auri wata Ba’amurke Janine Reimann ya shiga aikin sojan Amurka shekaru 3 da aurensu.
An dauki shugaban kasar Koriya ta Arewa, Kim Jong-un a cikin wani bidiyo da ya yadu yana kuka tare da rokon mata a kan su kara haihuwa don karfafa kasar.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya wacce tace tana aiki ne a gidan mai ta sauya zuwa wata kyakkyawar budurwa ajin farko bayan ta tashi daga bakin aiki.
Abun Al Ajabi
Samu kari