Abun Al Ajabi
Wani bidiyo ya nuno makudan kudi da wani direban tasi ya tsinta a cikin motarsa. An rahoto cewa wani fasinjan Port Harcourt ne ya manta da shi a cikin motar.
Bidiyon wani matashi da ya sauya rayuwarsa daga matukin babur zuwa babban dan kasuwa tare da kera katafaren gidan kansa ya dauka hankalin jama’a a soshiyal midiya.
Wata yar Najeriya ta samu babbar kyauta inda ta haifi yara biyar a lokaci daya. Matar ta garzaya TikTok inda ta nuna katoton cikinta da yaran da ta haifa.
An ga wani lafiyayyen namiji na dauke da jariri a bayansa, yana yawo a cikin kasuwa kamar yadda mata ke yi. Jama'a sun yi mamaki, sun bayyana ra'ayinsu.
Wani matashi dan Najeriya ya sace zuciyar matar da yake so a twitter ta hanyar barkwanci, sun fada tarkon soyayya tare da yin aure bayan shekaru biyu.
Kana bukatar aikin taimakawa da aikace-aikace a ofishin jakadancin Amurka da ke Lagas Najeriya. Duba albashin da za a biya da ranar rufe neman aikin.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta kammala aiki a gidan dinki. Ta bayyana karara cewa ta shafe tsawon wata guda kafin ta cimma wannan mafarki nata.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta lamushe N20k da saurayi ya aike mata domin ta yi kudin motar zuwa ganinsa a Abuja. Ta ki kai masa ziyarar.
Yan sanda sun kama wani mutum bayan ya ki kai wa surukansa sadakin auren diyarsu kamar yadda suka kulla yarjejeniya. Ya kuma nemi su biya kudin da za a kashe a biki.
Abun Al Ajabi
Samu kari