Abun Al Ajabi
Festus Keyamo ya kori dukkan daraktocin sufurin jiragen sama kasa da sa’o’i 24 bayan da shugaba Tinubu ya ba da umarnin korar shugabannin hukumomin sufurin jiragen.
Wani attajirin dan kasuwa, Mr Blord yana shirin rabawa talakawa buhunan shinkafa 1000, shanu biyar da jarkokin mai 1000 domin bukukuwan Kirsimeti.
Wani bidiyo mai ban dariya na wani matashi da ke cin abinci kamar Allah ya aiko shi ya dauka hankali sosai a soshiyal midiya. Mutane sun cika da mamaki.
Apostle Chris Ajabor ya saki hasashensa kan shekarar 2024 mai zuwa. A wannan ragoton, Legit Hausa ta lissafo dukka hasashe 50 da Fasto Ajobor ya yi.
Gobara ta tashi a ofishin gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, a yau Talata, 12 ga watan Disamba. Yanzu haka yan kwana-kwana na nan suna kokarin kashewa.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta kara tare da kuka da hawaye bayan ta gano cewa saurayinta na shekaru uku ya auri wata daban a kwanan nan.
Wani matashi da ke tuka mota kirar Mercedes Benz Coupe ya fada ma mutane cewa yana kashe makudan kudade don kula da motar. Ya kuma ce rayuwar tuka mota da tsada.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima, ya nuna wa daliban koyon aikin jinya na jami’ar Al-Hikmah, Ilorin, jihar Kwara kyautar kudi naira miliyan 5.
Wani rahoto ya dauko labarin Farfesa Kabir Ahmed Abu-Bilal na jami’ar Ahmadu Bello, Zari’a, jihar Kaduna, wanda yake aikin walda duk da kasancewarsa lakcara.
Abun Al Ajabi
Samu kari