Abun Al Ajabi
Gwamnatin jihar Bayelsa ta dauki mataki kan auren da aka kulla tsakanin yar shekara 4 da wani dan shekara 54 a garin Akeddei da ke karamar hukumar Sagbama ta jihar.
Tsohon gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu ya rasu a ranar 27 ga watan Disamba, hakan ya jawo binciken sauran tsaffin gwamnonin jihar da suka mutu.
Wani mutumi da ya mallaki fili amma bai da kudin fara gina gidansa ya yi amfani da buhun simintin Dangote wajen dinkawa kansa da abokansa tufafi.
An ɗage gudanar da wani daurin aure bayan an gano cewa amarya ta dauki juna biyun wani daban ba na ango ba. Yan soshiyal midiya sun yi zazzafan martani.
Ana zaman dar-dar a jihar Anambra, yayin da shahararren dan kasuwa, Nicholas Ukachukwu, ya nemi a ba shi sojoji 16, da 'yan sanda 20, da kuma DSS 12.
Maimakon ya kera gidansa kamar na kowa, wani mai aikin zanen gida dan Najeriya ya yanke shawarar fita daban a kauyensa. Ya ginawa kansa zagayayyen gida.
Wani ango ya ce ya fasa auren amaryarsa bayan an kammala komai ana jiran zuwan rana. Uwar amaryar ta sume nan take inda aka kwashe ta zuwa asibiti.
Gwamna Dikko Radda na jihar Katsina ya amince da dakatar da wani ma’aikacin karamar hukumar Malumfashi, Usman Iliyasu daga aikin sa, bisa zargin siyar da filaye.
Yan gida daya su 8 da ke hanyarsau ta zuwa gida bikin sabuwar shekara sun mutu a hatsari a mararrabar Amanwozuzu da ke karamar hukumar Ikeduru ta jihar Imo.
Abun Al Ajabi
Samu kari