Abun Al Ajabi
An shiga jimami a jihar Imo bayan wata budurwa ta yi ajalin saurayinta ɗan sanda har lahira. Budurwar dai ta bindige ɗan sandan ne har lahira da bindigarsa.
Rahotanni daga Akure, babban birnin jihar Ondo na nuni da cewa yau Laraba za a rantsar da Lucky Aiyedatiwa matsayin sabon gwamnan jihar. Karfe hudu za a rantsar.
Kungiyar 'yan Shi'a a Najeriya ta bayyana manyan dalilinta na halartar bikin Kirsimeti tare da al'ummar Kirista a birnin Zaria da ke jihar Kaduna.
Wata attajirar mata yar Najeriya ta ba mahalarta taron da ta shirya na karshen shekara kyautar tukunyar gasa. Ta farantawa mutanen rai ba kadan ba.
Wani mutumin kasar Kenya ya ba da mamaki bayan ya fasa asusun katako da ya shafe tsawon shekara tana tara kudi, wanda hakan ya burge mutane da dama.
Fitaccen faston Najeriya, Primate Elijah Ayodele ya bayyana cewa farashin shinkafa yar waje zai kai N80,000 kan kowani buhu a cikin shekarar 2024.
An bayyana yadda wasu 'yan ta'adda suka hallaka wasu mutum 16 a jihar Filato yayin da aka kai musu hari suna tsaka da barci a cikin gidajensu a jihar.
Wata babbar fasto a majami’ar Transformation World Ministries, Francisca Emmanuel, ta ce yana cikin littafi mutum ya zama matsafi maimakon dukufa ga addu’a.
Wani bidiyo mai sosa zukata ya nuna lokacin da wasu dalibai suka isa gidan tsohon malaminsu shekara 31 bayan sun bar makaranta. Sun je masa da kyaututtuka.
Abun Al Ajabi
Samu kari