Abun Al Ajabi
Yan Najeriya sun yi martani yayin da ministan Abuja, Nyesom Wike ya ci karo da abokin karatunsa na sakandare yayin wani taron siyasa a jihar Ribas.
Yayin da ake ci gaba da binciken mata a ma'akatar jin kai da walwala, Legit ta jero muku sunayen mata bakwai da suka tsinci kansu a badakalar kudade.
Wani matashi ya bayyana yadda soyyayar da yake yi wa budurwarsa ta sanya shi ya rasa gidansa a Abuja. Masu amfani da yanar gizo sun yi masa kaca-kaca.
Kungiyoyin mata a jihar Yobe sun gudanar da zanga-zanga kan kisan wata matar aure mai suna Ammi Adamu Mamman, da ake zargin mijinta ya yi Damaturu.
Jami'an tsaro sun kama wani matashi mai suna Alkasim Ya’u kan zargin kashe mahaifinsa a jihar Kano. Matashin dai yana fama da lalurar tabin hankali ne.
A shekarar 2024 akwai ranaku masu yawa wadanda yan Najeriya za su yi hutu a cikinsu. Ranakun sun hada da ranar Dimokuradiyya da ranar samun yancin kai.
Wani matashi dan Najeriya ya magantu kan yadda aka taya filin da mahaifinsa ya siya N250k a shekarar 2000 kan kudi naira miliyan 80. Mutane sun ba shi shawara.
Yan Najeriya sun ci gaba da tura wa matar da ta sha caccaka saboda ta ce tana tashi da asuba don girkawa mijinta abinci kudi. Yanzu an kai sama da naira miliyan 2.
Wani matashi dan Najeriya ya yi wa budurwarsa tayin naira miliyan 5 domin ta rabu da shi bayan ya shafe shekaru bakwai yana soyayya da ita. Jama’a sun yi martani.
Abun Al Ajabi
Samu kari