Abun Al Ajabi
A kalla manyan fastoci biyu ne suka hango gagarumin matsala da ke tunkaro coci a hasashensu na 2024. Akwai wanda ya ce asirin wasu manyan malamai zai tonu.
Jami'an rundunar yan sandan jihar Kano sun sanar da kama wani dan daba kan zargin kashe wani limami saboda ya hana shi shan wiwi a kusa da masallaci.
Peanut, kaza mafi tsufa a duniya ta yi mutuwar Allah tana da shekaru 21 a duniya. Kazar ta mutu ne a cikin baccinta a hannun mamallakiyarta, Marsi Darwin.
Ta cika da farin cikin cewa za ta lula waje don ganinsa sai ga shi ta ci karo da tarin wulakanci. Ta yi bidiyo don kokawa kan halin da take ciki.
Wani matashi ya haddasa cece-kuce sosai a soshiyal midiya bayan ya bayyana yadda ya ajiye aikinsa a sabuwar shekarar nan mutane sun yi martani sosai.
Wata matashiyar budurwa ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ta caccaki wani dattijo kan aike mata da sakonnin da basu dace ba. Jama’a sun yi martani a X.
Fitaccen malamin addini mazaunin Filato, Prophet Ritabbi, ya yi hasashensa na sabuwar shekarar 2024. Malamin ya hangowa yan Najeriya tarin wahalhalu.
Wasu iyali sun ziyarci katafaren gidansu wanda ake kan ginawa a kauye bayan an fada masu zai kammalu a watan Disamba. Sai dai abun da suka gani ya kunyata su.
Dan takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Kogi da aka yi kwanaki, Dino Melaye ya haddasa cece-kuce bayan ya koka kan rashin mai girkinsa a turai.
Abun Al Ajabi
Samu kari