Abun Al Ajabi
A hukumance, 'Hamster Kombat' ta shiga kasuwa inda yan Najeriya suka yi Allah wadai da farashin bayan ta fashe a yau Alhamis 26 ga watan Satumbar 2024.
Yayin da aka sanar da sakamakon zaben jihar Edo, jam'iyyar PDP ta cigaba da kokawa kan yadda aka gudanar da zaben inda mataimakin daraktan kamfe ya fashe da kuka.
Gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi ya tura sakon ta'aziyya ga iyalan Usman Maigadi da kuma masarautar Yauri game da dorinar ruwa ta hallaka a ranar Lahadi.
Mazauna unguwar Mpape, da ke a karamar hukumar Bwari a cikin babban birnin tarayya |Abuja sun shiga cikin firgici sakamakon wata girgizar kasa da aka yi.
Jam'iyyar PRP a jihar Bauchi ta yi Allah wadai da dan Majalisar Tarayya a jihar game da raba sandunan rake a mazabarsa ga wasu matasa a matsayin tallafi.
Yan Najeriya da dama sun tofa albarkacin bakinsu bayan mawaki Habeeb Olalomi da ake kira Portable ya mari wani Fasot da ke wa'azi kusa shagonsa a Legas.
Wani dan Najeriya daga Kano da ke aikin bincike a Korea ta Kudu, Dakta AbdulQaadir Yusuf Maigoro ya kirkiri na'urar da za ta yaki zazzabin cizon sauro.
Fitaccen jarumi kuma mai shirya fina finan Kudancin Najeriya (Nollywood), Chris Bassey ya bayyana cewa ya koma sana'ar gyaran famfo tun bayan komawarsa Kanada.
Wata mata mai 'ya'ya 3 ta koka kan yadda wani likita ya manta da barbashin almakashi a cikinta yayin da ya yi mata tiyatar cire jariri a wani asibitin Legas.
Abun Al Ajabi
Samu kari