Abuja
Bayan dan jarida ya bankado badakalar digiri a Benin, hukumar ICPC ta gayyaci matashin don jin bahasi da kuma daukar matakin gaba kan lamarin mallakar digirin bogi.
Jami'yyar PDP a jihar Ondo ta dakatar da shugabanta a jihar, Fatai Adams kan zargin zagon kasa ga jami'yyar tare da neman bata mata suna a idon duniya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin sabon shugaban hukumar jindadin al'umma ta kasa (NSIPA), bayan ya dakatar da shugabar hukumar.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu 'yan bindiga sun yi awon gaba da mutane uku bayan harbe wani dan banga a Barangoni da ke Bwari a babban birnin tarayya Abuja.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya sha alwashin inganta wutar lantarki yayin da aka shiga shekarar 2024, Bola ya ce wutar za ta wadata a ko ina a fadin kasar.
Majalisar Dattawa da amince wa Shugaba Tinubu karbo basukan dala biliyan 7.8 da kuma Yuro miliyan 100 don inganta rasuwar 'yan kasar ta fannoni da dama.
Yan bindiga sun kai mummunan hari a kauyukan birnin tarayya Abuja da jihar Neja. A yayin harin yan bindigan sun halaka mutum hudu da sace wasu da dama
Wasu miyagun yan bindiga sun kai hari a karamar hukumar Bwari ta birnin tarayya Abuja. Miyagun yan bindigan sun yi awon gaba da basarake da wasu mutum biyar.
Wasu miyagun yan bindida sun kai farmaki kauyuka uku a babban birnin Tarayya Abuja da jihar Neja, sun kashe mutane hudu tare da sace wasu akalla 39.
Abuja
Samu kari