Abuja
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Abubakar Sa'ad III, ya kawo mafita ga 'yan Najeriya kan halin kunci da tsadar rayuwar da ake ciki a kasar nan.
Shahararren Fasto a Najeriya, Oscar Amaechina ya bayyana yadda malaman addini ke taimakawa rashin tsaro inda ya ce su na koyarwa ne don neman kudi da suna.
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya sun yi nasarar kashe wani gawurtaccen shugaban 'yan bindiga masu garkuwa da mutane a mabuyarsa da ke Mpape a Abuja.
Godwin Abumusi, shugaban kungiyar 'yan fansho na Najeriya ya ce za su fita titi su yi zanga-zanga zindir idan har gwamnati ba ta kara fansho mafi karanci ba.
Rundunar 'yan sandan babban birnin tarayya Abuja, ta samu nasarar cafke wani fasto da wasu mutum biyu bisa zargin yin safarar wasu kananan yara zuwa jihar Ogun.
Yayin da ake ci gaba da shan fama a Najeriya, Ministan Albarkatun Noma, Abubakar Kyari ya ce watakila a rufe iyakar Najeriya kan tsadar abinci a kasar.
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar APC a Arewa maso Yamma, Salihu Lukman ya caccaki jami'yyar kan halin da ake ciki na wahalar tsadar rayuwa da kunci.
Majalisar wakilan tarayya ta amince da kudirin garambawul ga kundin dokokin zaben Najeriya, a yanzu ya tsallake karatu na farko ya shiga na biyu yau Laraba.
Majalisar dattawan Najeriya ta ce a bayanan da ta samu, birnin tarayya Abuja na fuskantar barazana duba da yanayin yadda tsaro ke ƙara taɓarɓarewa a wasu yankuna.
Abuja
Samu kari